Kannywood

Karon Farko Kyauta Dillaliya Tayiwa Adam Zango Wankin Babban Bargo Akan Auri Saki.

Karon Farko Kyauta Dillaliya Tayiwa Adam Zango Wankin Babban Bargo Akan Auri Saki.

Fitacciyar Jarumar Shirin Dadin Kowa Wanda Tashar Arewa24 take Gabatarwa Watau Kyauta Dillaliya ta fito tayi Tsokaci akan Maganar rikicin Adam Zango da Matarsa Safiyya.

 

Wanda har rake Kalubalentar iyayen matan da Jarumin yake aure da cewa su basu san Auri saki yakeyi ba.

 

Gadai Cikakkiyar vedion nan Kamar haka.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button