Kannywood

Tofa wata salon rawa da jarima Maryam Yahaya da jaruma Abale sun birge mutane

Tofa wata salon rawa da jarima Maryam Yahaya da jaruma Abale sun birge mutane

Wa’yannan jaruma sun kara fito da wata sabuwar rawa wacce kuma da yawa mutane sun koya amma ana ganin ba wannan ne karo na Farko ba da jarumai zasu dauki Wani sabon kuma mutanen gari su dauka su koya

 

 

 

Musamman jaruman kannywood sune sukafi fito da irin wannan abubuwan kuma jama’a su dauka daga bayama su zarce yan Film shi yasa ake ganin akwai kuskure a irin abubuwan da jaruman kannywood

 

Shi kuwa jarumi Abale wanda ake ganin baya irin wannan rawarawen amma a wannan lokaci ya biyewa jarumar suna wannan abin na fito da wata sabuwar rawa

 

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button