Kannywood

Yanzu Rigima Ta Barke Tsakanin Wasu Jaruman Kannywood Mata Guda Biyu A Shafin TikTok

Yanzu Rigima Ta Barke Tsakanin Wasu Jaruman Kannywood Mata Guda Biyu A Shafin TikTok

Jarumar Kannywood Samha M Imuwa Ta Roki Gafarar Shugabannin Kasar Nan Biyo Bayan Wani Abu Datayi Wanda Ya Janyo Cece Kuce.

 

A Kwanakinnan Ne Rigima Takusan Barkewa Tsakanin Wasu Jaruman Kannywood Akan Bayyana Arzikin Dasuke Dashi, Wanda Har Suke Nuna Alfahari Da Abun Ko Kuma Fariya.

 

Jaruman Guda Biyu Wanda Kuma Sanannu Ne A Masana’antar Kannywood Aisha Humaira Da Samha M Inuwa Sun Dauki Wani Salo A Shafin Tiktok Wajen Nunawa Duniya Suna Da Arziki.

Wanda Munga Jaruma Samha m Inuwa Ta Wallafa Wata Gajeriyar Bidiyo A Shafin TikTok Tana Yaga Kudin Amurka Wanda Ake Kira Da Suna Dala $.

Bayan Nan Jarumar Ta Sake Wallafa Wata Bidiyo Tana Rike Da Wasu Makudan Kudade Tare Da Kiran Sunan Aisha Humaira Abokiyar Gwabzawartata Da Cewa Idan Sun Hadu Zata Yayyaga Wannan Kudaden A Gabanta.

 

Baya Da Haka Jarumar Ta Sake Wallafa Wata Bidiyo Tana Cikin Mota Sai Tayi Atishawa Nan Take Ta Dauko Naira Dubu Ta Fyace Majina Da Ita Ta Jefar.

 

Duk Dai Jaruma Samha M inuwa Ce Take Yin Wannan Katobara Da Kudin, Amma Kuma Sai Daga Baya Muka Ga Jarumar Ta Wallafa Wata Bidiyo Tana Neman Gafarar Shugabannin Kasar Nan Akan Fyace Hanci Da Tayi Da Wannan Kudi, Wanda Hakan Yana Nuna Kamar Cin Mutunchine Ko Kuma Walakanchi Da Dukiya.

Zamu Nuna Muku Bidiyon Domin Ku Kalli Zahirin Abunda Ya Faru Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

Tofah Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button