Kannywood

Bidiyon Yanda Tsohuwar Matar Adam A Zango Suke Shan Soyayyah da Sabon mijinta

Bidiyon Yanda Tsohuwar Matar Adam A Zango Suke Shan Soyayyah da Sabon mijinta

Maryam Ab Yola tsohuwar matar Adam A Zango ce wacce suka rabu a yan shekarun baya, Bayan sun rabu da Adam A Zango Maryam Ab Yola ta harkar Film,

 

A Kwanakin baya ne Bayane Maryam Ab Yola ta Ƙara yin wani sabon Auren inda ta Auri wani Babban dan Kasuwa ɗan Asalin Garin Maiduguri

 

Maryam Ab Yola Ta Wallafa wasu video in take Nuna yanda Suke Shan Soyayyah Ita da Sabon Angon nata

 

Ga Bidiyon nan 👇

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button