Labarai

Ilaihirrajiun Miji Da Mata Da Yayansu Innalillahi Wainna Guda Biyu Sun Mutu Sanadiyyar Gobara >> Labarai

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara.

Wasu ma’aurata Guda biyu kenan wanda Allah ya dauki Rayuwar su Sanadiyyar gobara data ritsa dasu, gobarar TaYi Sanadiyyar Mutuwar Mijin Da Matarsa Da Ya’yansu Biyu A Daren Jiya.

Matar mai suna Bilkisu M Sani da mijinta da ya’yansu su biyu, sun mutu ne a gobarar da ta tashi cikin daren jiya a garin Zaria.

Muna Masu Addu’a Allah yaji kansu da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

Share to

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button