
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hausawa filin hokey a Kano karkashin jagorancin Mai Sharia Abdullahi Halliru ta yankewa Murja Ibrahim hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsawon sati uku, sannan za ta dinga zuwa Hisba tsawon watanni shida.
Su kuma Aminu BBC da Ashiru Idris Mai Wushirya da Sadik Sharif zasu dinga sharar Masallacin Murtala har tsawon sati uku.