Kannywood
Masha Allah Kalli yadda bikin Jaruma samha m inuwa ya kasance Allah yasanya albarka
Masha Allah Kalli yadda bikin Jaruma samha m inuwa ya kasance Allah yasanya albarka

Wannan jarumar an tayata murna sosai domin kowa Yasan yadda jarumar ta mayar da hankali domin taga ta shiga daga ciki gashi kuma cikin ikon Allah ta samu ta angonce
Wannan lamarin yasa mutane da dama sun tayata murnar da kuma yi mata addu’a maganin Allah ya bata zaman lafiya ita da mijinta da kuma samun zuri’a dayyiba
Sai dai wasu suna zargin anya kuwa wannan bikin gaske ne domin duka wasu alamu sun nuna hakan sabida ba’a anyi daurin aure ba.
Idan baku manta ba kwanakin baya mun kawo muku yadda jarumar ta nuna tana son Adam a Zango wanda kuma yanzu tayi amai ta lase.