Kannywood
Kaddara ce Ta Raba Aurena Da Adam A Zango Cewar Tsohuwar Matar sa
Kaddara ce Ta Raba Aurena Da Adam A Zango Cewar Tsohuwar Matar sa

Tsohuwar matar Adam A Zango wacce itace Matanshi na Farko Kuwa uwar Babban Yaronshi Haidar Ta bayyana cewa Ƙaddara ce kawai ta Raba auren su da Adam A Zango
Tsohuwar matar Adam A Zangon Ta bayyana Hakane a wani Tattaunawa Da Tayi da gidan radiyo BBC Hausa acikin shiri daga bakin Mai ita da suke gabatarwa
Ga Bidiyon nan